Isa ga babban shafi
Afghanistan

Zaben sabinta majalisar dokokin Afghanistan

A Afghanistan ,Shugaban kasar Ashraf Ghani da ya samu kada kuri`ar sa yan lokuta bayan bude ruhunan zabe a yau da safe ya kira yan kasar da su yi koyi da shi tareda bayanna zabin su a wannan zabe na yan Majalisu dake a matsayin zakaran gwajin dafi ga gwamnati da yan siyasa a zaben Shugaban kasar da za a yi nan gaba.

Akwatinan zaben kasar Afghanistan
Akwatinan zaben kasar Afghanistan REUTERS/Mohammad Ismail
Talla

Akala jami`an tsaro dubu 54 ne aka girke domin tabbatar da tsaro a lokacin zaben, yayinda kungiyar Taliban ta sanar da shirya kai munanan hare-hare a lokacin zaben yan majalisu, a baya an samu mutuwar wasu yan takara 10 da aka halaka a kasar.

Yan takara 2.500 ne za su nemi lashe kujeru 249.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.