Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Moussar Aksar: kan zargin kashe fitaccen dan jaridar Saudiya Jamal Kashoggi

Wallafawa ranar:

Kasashe da kungiyoyin kare hakkin bil’adama da na ‘yan jaridu na kara matsin lamba ga Majalisar Dinkin Duniya kan ta gudanar da bincike kan bacewar fitaccen dan jaridar kasar Saudiya, Jamal Khashoggi.

Hoton Jamal Kashoggi lokacin da ya ke shiga Ofishin jakadancin Saudiya a Turkiyya ranar 2 ga watan Oktoban 2018 amma ba a ga fitowarsa ba.
Hoton Jamal Kashoggi lokacin da ya ke shiga Ofishin jakadancin Saudiya a Turkiyya ranar 2 ga watan Oktoban 2018 amma ba a ga fitowarsa ba. Reuters TV/via REUTERS
Talla

Shugaban kungiyar kare hakkin ‘yan jaridu ta duniya CPJ, Robert Mahoney ya ce, tuni ya kamata Turkiya ta jagoranci neman Majalisar Dinkin Duniya, don gudanar da binciken.

Kan wannan batu Ahmad Abba ya tattauna da Moussa Aksar, dan jarida mai zaman kanshi, a jamhuriyar Nijar, wanda ya yi fice wajen bincike tare da samun lambobin yabo kan aikin sa ga kuma abin da ya ke cewa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.