Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Muhammadu Magaji Sakataren tsare-tsare na kungiyar manoman Najeriya kan 'Ranar Abinci ta Duniya'

Wallafawa ranar:

Majalisar Dinkin Duniya tayi gargadin cewar sauyin yanayi da kuma tashe tashen hankulan da Dan Adam ke haifarwa sun zama wasu manyan matsalolin dake barazana wajen samar da abinci ga Bil Adama.An bayyana wannan ne wajen bikin ranar samar da abinci ta duniya dake gudana a Geneva. Dangane da wannan rahoto ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alhaji Muhammadu Magaji Sakataren tsare-tsare na kungiyar manoman Najeriya.

Wasu manoman shinkafa a Pakistan ayayin aiki a gonarsu dake yankin Larkana. Daukar hoto (16/07/2008).
Wasu manoman shinkafa a Pakistan ayayin aiki a gonarsu dake yankin Larkana. Daukar hoto (16/07/2008). REUTERS/Nadeem Soomro
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.