Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alh. Hakimi Jiga kan ranar abinci ta duniya

Wallafawa ranar:

INVITE- WORLD FOOD DAY IS TODAYYau ne ranar da Majalisar Dinkin Duniya a matsayin ranar abinci ta Duniya, in da masana ayyukan da suka shafi noma da abinci ke muhawara game da in da aka kwana a kokarin wadata jama’a da abincin da suke bukata. Garba Aliyu Zaria ya  nemi ji daga bakin Sarkin Noman Najeriya, Alhaji Muhammadu Hakimi Jiga wanda kuma shi ne Sarkin Noman jihar Kebbi, ko manoman kasar sun noma wadataccen kayan abinci da jama'a za su ci har su tuna wannan rana?  

Buhuna na masara a jibge
Buhuna na masara a jibge rfi hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.