Mu Zagaya Duniya
Duniya na fuskantar barazanar rashin hadin kan kasashe - Guteres
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:04
Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan karon, kamar yadda aka saba ya yi bitar muhimman lamurran da suka auku a sassan duniya cikin makon da ya gabata. Daya daga cikin muhimman batutuwan kuma shi ne taron kasashen duniya a zauren majalisar dinkin duniya karo na 73.