Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 14/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 14/06 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 14/06 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 14/06 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya

Rasha ta dora laifin mutuwar dakarunta kan Isra'ila

media Syria ta yi kuskuren harbo jirgin yakin Rasha, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar dakarun kasar 15 Handout / TAIWAN DEFENCE MINISTRY / AFP

Kasar Rasha ta dora wa Isra’ila laifin mutuwar jami’anta 15 bayan wani barin wuta a Syria ya kakkabo jirgin da ke dauke da su, yayin da Rashan ta yi barazanar daukan fansa.

Mai magana da yawun rundunar sojin Rasha, Ignor Konashenkov ya ce, sojin Isra’ila da ke kai hare-hare a Syria sun yi amfani da jirgin sojin Rasha a matsayin kariya, abin da ya sa wani harin dakarun Syria ya rutsa da su har lahira.

Konshenkov ya ce, jirgin Isra’ila samfurin F-16 ya kaddamar da wani farmaki a kusa da Latakia da misalin karfe 10 na dare kuma a dai dai lokacin da jirgin Rasha samfurin I1-20 ke dab da sauka.

Sai dai a dai dai wannan lokacin ne aka harbo makamin rokan da ya rutsa da jirgin na Rasha kamar yadda Konshenkoy ya yi karin bayani, kuma a cewarsa, suna da ‘yancin daukan matakin ramako kan Isra’ila.

Rasha ta ce, Isra’ila ba ta samu cikakken gargadin kaucewa yankin ba daga Isra'ila gababin farmakin.

Koda yake bayanai na nuna cewa, dakarun na Syria sun harbo jirgin Rashan ne cikin kuskure, abin da ake kallo a matsayin mafi  munin al'amari da ya auku tsakanin kasashen biyu da ke kawance da juna a yakin Syria.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure