Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Bayani game da matsalar tattalin arzikin kasar Venezuela

Wallafawa ranar:

Cikin wannan shiri wanda Micheal Kuduson yake gabatarwa za'a ji bayani game da sukurkucewar darajar tattalin arzikin kasar Venezuela, za'a  kuma aji banbancin motsin kasa da girgizan kasa.Sai ayi sauraro lafiya.

Shugaba Nicolas Maduro na Venezuela ke jawabi a Caracas.
Shugaba Nicolas Maduro na Venezuela ke jawabi a Caracas. REUTERS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.