Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Bala Sani Garko na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria kan taron yaki da cutar HIV Aids a Holland

Wallafawa ranar:

Wakilai da suka hada da masnaa da kuma masu fafutuka sama da dubu 15 ne ke halartat taron kasa da kasa karo na 22 kan yadda inganta matakan yaki da cutar AIDS ko kuma SIDA, wanda a wannan karo yake gudana a birnin Amsterdan na kasar Holland.Taron na bana na gudana ne a cikin wani yanayi da masana ke gargadi dangane da yadda karancin kudi ke neman haddasa cikas ga irin matakan da ake dauka domin yaki da cutar.Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dr Bala Sani Garko, na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria, dangane da wannan taro da kuma kalubalen da ake fuskanta fage yaki da cutar ta HIV.

Taron na bana na gudana ne a cikin wani yanayi da masana ke gargadi dangane da yadda karancin kudi ke neman haddasa cikas ga irin matakan da ake dauka domin yaki da cutar.
Taron na bana na gudana ne a cikin wani yanayi da masana ke gargadi dangane da yadda karancin kudi ke neman haddasa cikas ga irin matakan da ake dauka domin yaki da cutar. REUTERS/Rupak De Chowdhuri
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.