Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 24/04 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/04 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/04 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 24/04 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/04 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 24/04 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/04 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 24/04 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 23/04 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/04 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/04 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 23/04 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/04 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/04 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 23/04 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/04 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 23/04 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/04 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 23/04 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya

Majalisar Dinkin Duniya ta nemi tsagaita rikicin Hamas da Isra'ila

media Ka zalika Ma’aikatar lafiya a yankin na Gaza ta sanar da cewa Isra'ilan ta kuma hallaka Bafalasdine na hudu ne yayin zanga-zangar da ta gudane inda ta harbe matashin har lahira. REUTERS/Suhaib Salem

Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci Israila da Kungiyar Hamas su dakatar da musayar wuta da suke yi a tsakaninsu wadda ke ci gaba da haddasa asarar rayukan Falasdinawa. Kiran wanda ke fitowa daga bakin Jakadan Majalisar na musamman a yankin Gaza, Nickolay Mladenov na zuwa ne sa'o'i kalilan bayan wasu hare-haren Isra'ila da suka hallaka Falasdinawa 4 a yau Juma'a.

Nickolay Mladenov ya bukaci sasantawa tsakanin bangarorin biyu da nufin kaucewar bunkasuwar rikicin da ka iya juyewa zuwa wani salo daban.

Hamas ta sanar da cewa Israila ta yi amfani da jiragen sama da kuma tankunan yaki  wajen kai farmaki yankin na Gaza, wanda nan ta ke ta hallaka Falasdinawa 4 bayan da ta yi luguden wuta kan jami'an da ke tsaron iyaka.

Ka zalika Ma’aikatar lafiya a yankin na Gaza ta sanar da cewa Isra'ilan ta kuma hallaka Bafalasdine na hudu ne yayin zanga-zangar da ta gudane inda ta harbe matashin har lahira.

Zanga-Zangar ta yau ita ce ta baya-bayan da Falasdinawan suka shafe watanni suna yi tun bayan ayyana kudus a matsayin babban birnin Israila, wanda ke barazana ga yiwuwar barkewar sabon yaki tsakanin Israilan da Hamas, Wadanda sukayi yaki har so uku cikin shekaru 10.

Sai dai a wata sanarwa da wani sojin Israila ya fitar, ta ce tun farko Falasdinawan ne suka fara harbe jami'ansu da ke tsaron kan Iyaka dalili kenan da ya tilasta musu daukar matakin ramuwa.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure