Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

A karon farko cikin shekaru 20 Faransa ta samu kai wa zagayen karshe na gasar cin kofin duniya

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan mako, kamar yadda aka saba, ya mayar da hankali kan muhimman al'amuran da suka auku a makon da ya kare.Daga cikin muhimman al'amuran akwai samun nasarar da Faransa ta yi zuwa zagayen karshe na gasar cin kofin duniya, da kuma ceto yara dalibai 12 da jami'an agaji suka yi daga wani kogo da suka makale a kasar Thailand.

Wasu magoya bayan kasar Faransa, yayin bikin murnar da da kasar ta samu zuwa wasan karshe na gasar cin kofin duniya, bayan samun nasara akan Belgium da 1-0 a wasan kusa da na karshe.
Wasu magoya bayan kasar Faransa, yayin bikin murnar da da kasar ta samu zuwa wasan karshe na gasar cin kofin duniya, bayan samun nasara akan Belgium da 1-0 a wasan kusa da na karshe. REUTERS/Gonzalo Fuentes
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.