Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 12/12 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 09/12 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/12 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 12/12 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 12/12 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 09/12 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/12 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 12/12 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 09/12 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 12/12 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/12 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 09/12 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 12/12 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/12 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 12/12 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 12/12 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 09/12 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/12 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 12/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Al'ummar garin Kalleri na jihar Borno na cike da fargaba bayan jin karar fashewar wani Bom yayinda karar musayar bindigogi a biyo baya a wajen garin.

Duniya

MDD da AU za su hada kai don magance rikicin Afrika

media Shugaban gudanarwar Kungiyar Kasashen Afrika, Moussa Faki Flickr/CC/Chatham House/©Suzanne Plunkett 2017

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres da shugaban gudanarwar Kungiyar Kasashen Afrika Musa Faki Muhammad, sun bukaci hadin kan hukumomin biyu domin shawo kan tashe-tashen hankulan da ake samu a nahiyar Afrika.

A wani taro da suka saba gudanarwa duk shekara, shugabannin biyu sun mayar da hankali kan yadda za a rika magance rikice-rikicen da ake samu ta hanyar nazarin abin da ke haddasa su da kuma karfafa matakan siyasa da mutunta bangaren shari’a.

Taron ya kuma duba kalubalen tsaro da zaman lafiyar da ake fsukanta a kasashen Burundi da Janhuriyar Afrika ta Tsakiya da Yankin Tafkin Chadi da Comoros da Jamhuriyar Dimokiradiyar Congo da Madagascar da Mali da Somalia da kuma Sudan ta Kudu, in da shugabannin suka amince su kara yawan goyan bayan da suke bayarwa domin tabbatar da zaman lafiya.

Shugaban Kungiyar Kasashen na Afrika, ya yi wa  Guterres bayani kan matsayin taron shugabannin Afrika da aka gudanar a baya-bayan nan, yayin da kuma ya ba shi karin haske rikicin yammacin Sahara da na kasar Libya da kuma farfado da gidauniyar zaman lafiya ta kasashen Afrika.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure