Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 28/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 28/01 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 28/01 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 28/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 28/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 27/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 27/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya

Shugaba Macron na Faransa na ziyarar aiki a Afrika

media Shugaban Faransa Emmanuel Macron LUDOVIC MARIN / POOL / AFP

Shugaban Faransa Eammanuel Macron na fara ziyarar aiki ta kwanaki biyu a Afrika wadda za ta kai shi Mauritania wajen taron shugabannin Afrika kafin daga bisani ya isa Najeriya.

 

Sanarwar da fadar shugaban da ke Paris ta bayar, ta nuna cewa shugaba Macron zai isa  birnin Nouakchott ne a ranar Litinin, in da zai ci abincin rana da shugabanni da ke gudanar da taronsu na 31 a birnin.

Shugaba Macron zai yi jawabi kan muhimmancin rundunar G5 Sahel da ke yaki da 'yan ta’adda wadanda kasashen Burkina Faso da Mali da Mauritania da Jamhuriyar Nijar da kuma Chadi suka bada gudumawar sojoji, kafin ya tashi zuwa Najeriya gobe Talata.

Yayin ziyararsa a Najeriya shugaba Macron zai gana da shugaba Muhammadu Buhari a Abuja, birnin da  Macron ya yi aiki na watanni 6 a shekarar 2002, kafin ya zarce zuwa birnin Lagos.

Ana saran shugaban ya zama shugaban Faransa na farko da zai ziyarci Lagos, in da zai halarci dandalin Fela Kuti tare da rakiyar mawakin Senegal Youssou N’dour da Angelique Kidjo ta kasar Benin, in da ake saran zai bayyana shirin gudanar da bikin al’adun Afrika da zai gudana a shekarar 2020 a Faransa.

Ana kuma saran Macron ya gana da matasa masu zuba jari a karkashin shirin bunkasa tattalin arziki tsakanin kasashen biyu.

Fadar shugaban ta ce, yana da matukar muhimmanci a sake fasalin labaran da ke fitowa daga Najeriya, maimakon matsalar tsaro da fashin teku zuwa muhimman batutuwan tattalin arziki da kuma harkokin kasuwanci.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure