Muhimman abubuwan da suka faru a sassan duniya cikin makon nan
Shirin na yau tare da Garba Aliyu Zariya ya tabo muhimman batutuwan da suka shafi a sassan duniya daban-daban kama daga Tarayyar Afrika ta Turai dama Amurka da yankin Asiya. A yi saurare lafiya.