Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Amsa kan dalilan da ke haddasa aman wutar dutse da grgizar kasa

Wallafawa ranar:

Shirin tambaya da amsa tare da Shamsiyya Hamza Ibrahim ya amsa tambayoyin da ke bayani kan dalilan da ke haddasa girgizar kasa da aman wutar Dutse dama tambaya kan yadda ake yiwa shugabanni kiranye idan sun gaza aikata abin da aka zabe don yi. A yi saurare lafiya.

A cikin shirin tare da Shamsiyya Hamza Ibrahim za ku ji amsa game da dalilan da ke haddasa Aman wutar dutse da kuma girgizar kasa.
A cikin shirin tare da Shamsiyya Hamza Ibrahim za ku ji amsa game da dalilan da ke haddasa Aman wutar dutse da kuma girgizar kasa. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.