Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 21/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 21/02 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/02 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/02 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/02 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/02 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 21/02 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 21/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya

Yan Majalisun Amurka na fuskantar rarrabuwar kawuna

media Wani yaro da mahaifin sa a kan iyaka da kasar Mexico REUTERS/Jose Luis Gonzalez

A Amurka , dokar nan ta raba iyaye yan ci’rani da yaran su na ci gaba da kawo rarrabuwar kawunan yan Majalisun kasar, hakan dai na zuwa ne bayan da Shugaba Donald Trump ya soke matakin raba iyaye yan ci’rani da yaran dake kokarin shiga kasar.

Hakan dai na sake nuna rarrabuwar kawuna da ake fuskanta tsakanin yan siyasa a kasar ta Amurka dangane da wannan lamari na yan ci’rani.

A ranar laraba ne shugaban Amurka Donald Trump ya yi watsi da dokar raba iyaye da yararn su wanda a baya ya bayyana matukar adawar sa a kai tareda sanya hannu a wata ayar doka dake baiwa yan sanda damar raba iyaye yan ci’rani da yaran su dake kokarin shigowa kasar, matakin ya janyo fushin kungiyoyi a kasar dama waje, banda haka Shugaban ya fuskanci damuwa daga matar sa Melanie da wasu daga cikin ya’an sa da suka nuna cewa hakan ba dai-dai bane .

Alkaluma na nuni cewa sama da iyaye 2.300 ne yanzu haka dokar ta shafa da farko,

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure