Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan takaddamar da ke tsakanin kasashen Turai game da 'yan cirani

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu saurare a wannan karon tare da Ahmed Abba ya baku damar tofa albarkacin bakinku kan jirgin 'yan ci rani da ya sha yawo a gabar tekunan kasashen Turai kafin a samu kasar da ta karbe shi dama takaddamar da ke tsakanin kasashen na Turai game da 'Yan ciranin.

Shirin ya baku damar yin tsokaci kan takaddamar da ke tsakanin kasashen Turai game da 'yan cirani.
Shirin ya baku damar yin tsokaci kan takaddamar da ke tsakanin kasashen Turai game da 'yan cirani. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.