Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan karramawar da Buhari ya yiwa Abiola game da ranar 12 ga watan Yuni

Wallafawa ranar:

Ra'ayoyin masu saurare na yau Laraba tare da zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin bakinku kan karramar da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yiwa Abiola ta hanyar mayar da 12 ga watan Yuni a matsayin ranar Dimokradiyyar Najeriyar.

Shirin ya baku damar tsokaci kan yadda Buhari ya karrama MKO Abiola.
Shirin ya baku damar tsokaci kan yadda Buhari ya karrama MKO Abiola. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.