Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan karramawar da Buhari ya yiwa Abiola game da ranar 12 ga watan Yuni
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:58
Ra'ayoyin masu saurare na yau Laraba tare da zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin bakinku kan karramar da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yiwa Abiola ta hanyar mayar da 12 ga watan Yuni a matsayin ranar Dimokradiyyar Najeriyar.