Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan ajje aikin Zidane daga horar da Real Madrid

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu saurare na yau Litinin tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin baki kan ajje aikin kochiyan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid Zinadine Zidane, wanda ya sanar da ajje aikinsa kwanaki 3 bayan ya kai kungiyar ga nasarar lashe kofin zakarun Turai karo na uku a jere.

Shirin a yau ya karbi ra'ayoyinku ne kan ajje aikin Zinadine-Zidane.
Shirin a yau ya karbi ra'ayoyinku ne kan ajje aikin Zinadine-Zidane. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.