Isa ga babban shafi
Colombia

Ana gudanar da zaben Shugaban kasa a Colombia

A yau lahadi al’umar kasar Colombia ke gudanar da zaben Shugaban kasar, zaben dake a matsayin zakaran gwajin dafi tun bayan da aka cimma yarjejeniyar zaman lafiya da kungiyar yan tawayen FARC.

Juan Manuel Santos, Shugaban kasar mai barin gado a yayinda yake jawabi zuwa yan kasar dangane da zaben kasar
Juan Manuel Santos, Shugaban kasar mai barin gado a yayinda yake jawabi zuwa yan kasar dangane da zaben kasar Nelson Cárdenas - SIG
Talla

Shugaban kasar mai barin gado Juan Manuel Santos mai shekaru 66 ya kira daukacin yan kasar da su kaucewa tada zaune tsaye tareda fatan gani sun bayar da hadin kai domin cigaba da dorewa cikin kwantiar hankali da lumana.

Yan takara shida ne za su karawa domin maye gurbin Juan Manuel Santos da ya shugabanci kasar tsawon wa’adi biyu tun bayan shekara ta 2010.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.