Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Idi Mainasara kan taron ministocin lafiya na kasashe 200 a Geneva

Wallafawa ranar:

A yau ne aka fara taron musamman na kwanaki 7 a Geneva inda Ministocin kiwon lafiya da masana daga kasashen duniya akalla 200 suka hallara don tattaunawa akan inda aka kwana game da cutukan dake addabar dan adam.Dr Idi Mainasara shi ne Ministan Lafiya na Jamhuriyar Nijar yayi karin bayani akan taron, yayin tattaunawarsa da Garba Aliyu Zaria.

Hoton gaban harabar hedikwatar hukumar lafiya ta duniya (WHO) a birnin Geneva, da ke kasar Switzerland.
Hoton gaban harabar hedikwatar hukumar lafiya ta duniya (WHO) a birnin Geneva, da ke kasar Switzerland. REUTERS/Denis Balibouse
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.