Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Khalid Aliyu kan gangamin da Turkawa suka yi yau game da kisan Falasdinawa

Wallafawa ranar:

Dubban jama’a yau Juma’a suka yi gangami a birnin Santanbul na Turkiya don nuna juyayin kisan da sojan Israela ke yiwa Palestinawa dake zanga-zangan lunama a yankin su.Gangamin na Santanbul na zuwa ne kafin fara wani taron gaggawa na shugabannin kasashen musulmi da Shugaba Turkiya Recep Tayip Erdogan ya kira a Santanbul don duba kisan da Sojan Israela ke yiwa Palestinawa na baya-bayan nan. Garba Aliyu Zaria ya nemi ji daga bakin Dr Khalid Aliyu sakatare-Janar na Jamaatul Nasril Islam a Nigeria yadda yake kallon gangamin nay au.

Bashir Ibrahim Idris
Bashir Ibrahim Idris © RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.