Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan kisan Falasdinawa 60 da Isra'ila ta yi
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:36
Shirin ra'ayoyin masu saurare a yau Laraba tare da Ahmed Abba ya baku damar yin tsokaci kan kisan Falasdinawa fiye da 60 da Isra'ila ta yi sakamakon fitowar da suka don nuna adawa da matakin Amurka na bude ofishinta a birnin Kudus.A yi saurare Lafiya.