Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan kisan Falasdinawa 60 da Isra'ila ta yi

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu saurare a yau Laraba tare da Ahmed Abba ya baku damar yin tsokaci kan kisan Falasdinawa fiye da 60 da Isra'ila ta yi sakamakon fitowar da suka don nuna adawa da matakin Amurka na bude ofishinta a birnin Kudus.A yi saurare Lafiya.

Shirin a yau ya baku damar yin tsokaci kan kisan da Isra'ila ta yiwa fiye da Falasdinawa 60 masu kokarin kare yankinsu.
Shirin a yau ya baku damar yin tsokaci kan kisan da Isra'ila ta yiwa fiye da Falasdinawa 60 masu kokarin kare yankinsu. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.