Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Lawal Gayya kan dalilan da suka sanya hauhawar farashin gangar danyen man fetur

Wallafawa ranar:

Kungiyar Apo ta kasashen da ke da arzikin man fatur a nahiyar Afrika ta sanar da kara samun habakar farashin gangar danyen man fetur a kasuwanin makamashi na duniya inda a yau ta kai dalar Amruka 79 farashin da ake ganin zai iya karuwa nan gaba.To domin jin dalilin karuwar farashin Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Alhaji Lawal Gayya shugaban Kungiyar ta Apo African Petroleum organization daga kasar Congo Barazaville ga kuma yadda hirarsu ta kasance.

Wasu alamu dai na nuni da cewa Farashin gangar danyen man fetur din ka iya karuwa nan gaba kadan.
Wasu alamu dai na nuni da cewa Farashin gangar danyen man fetur din ka iya karuwa nan gaba kadan. BARBARA LABORDE / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.