Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan mayar da Qudus babban birnin Isra'ila a yau Litinin

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu saurare tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin bakinku kan yadda Amurka ta mayar da Ofishin jakadancinta birnin Kudus, matakin da kawo yanzu ya haddasa mutuwar akalla Falasdinawa 52.

A yau ne Amurka ta tabbatar da aniyarta ta mayar da Kudus babban birnin Isra'ila.
A yau ne Amurka ta tabbatar da aniyarta ta mayar da Kudus babban birnin Isra'ila. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.