Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Sambo kan janyewar Amurka daga yarjejeniyar Iran

Wallafawa ranar:

Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana janye kasar daga cikin yarjejeniyar nukiliyar Iran saboda abin da ya kira kura-kuran da ke ciki, yayin da ya bayyana kakaba wa kasar sabbin takunkumin karayar tattalin arziki. Tuni sauran manyan kasashen duniya suka bayyana aniyarsu ta ci gaba da mutunta wannan yarjejeniya. A game da wannan batu ne, Garba Aliyu Zaria ya tattauna da  Farfesa Sani Sambo, masanin harkokin siyasar duniya.

Shugaban Amurka Donald Trump ya janye kasar daga yarjejeniyar nukiliyar Iran
Shugaban Amurka Donald Trump ya janye kasar daga yarjejeniyar nukiliyar Iran REUTERS/Jonathan Ernst
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.