Ilimi Hasken Rayuwa
Waiwaye kan cigaba da kuma kalubalen da ke fuskantar aikin Jarida
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:15
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon yayi waiwaye ne akan bikin ranar 'Yan Jaridu ta duniya da aka gudanar a ranar 3 ga watan Mayu. Bashir Ibrahim Idris da ya gabatar da shirin ya tattauna da Farfesa Umar Pate na Jami'ar Bayero da ke Kano, da kuma Mista Timawus Mathias daya daga cikin fitattun 'Yan Jaridu a Najeriya.