Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Waiwaye kan cigaba da kuma kalubalen da ke fuskantar aikin Jarida

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon yayi waiwaye ne akan bikin ranar 'Yan Jaridu ta duniya da aka gudanar a ranar 3 ga watan Mayu. Bashir Ibrahim Idris da ya gabatar da shirin ya tattauna da Farfesa Umar Pate na Jami'ar Bayero da ke Kano, da kuma Mista Timawus Mathias daya daga cikin fitattun 'Yan Jaridu a Najeriya.

Wasu 'yan Jaridu a kasar Kenya, yayinda suke zanga-zangar neman hakkin gudanar da ayyukansu a birnin Nairobi.
Wasu 'yan Jaridu a kasar Kenya, yayinda suke zanga-zangar neman hakkin gudanar da ayyukansu a birnin Nairobi. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.