Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Umar Pate kan ranar 'yan Jaridu ta duniya

Wallafawa ranar:

Yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar Yan Jaridu ta duniya, kuma bikin karo na 25 an masa lakabi da ‘Sa ido kan shugabanni’, Kafofin yada labaari da shari’a da kuma aiwatar da doka da oda.Mahawarar da za’a tafka zai mayar da hankali kan walwalar harkokin siyasa, yancin kafofin yada labarai da kuma ilimin ayyukan shari’a da kuma tababtar da gaskiya wajen tafiyar da hukumomin gwamnati.Ana saran bikin yayi nazari kan yancin kafofin yada labaran dake aiki ta intanet.Dangane da wannan biki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Umar Pate na Jami’ar Bayero dake Kano.

Farfesa Umaru Pate, mataimakin shugaban kungiyar masana fannin kafafen yada labarai da sadarwa ta Najeriya, ACSPN.
Farfesa Umaru Pate, mataimakin shugaban kungiyar masana fannin kafafen yada labarai da sadarwa ta Najeriya, ACSPN. acspn.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.