Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Korea ta Arewa da Korea ta Kudu sun maido da zumunci

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon, kamar yadda aka saba Garba Aliyu yayi bitar wasu daga cikin manyan labaran,da suka shafi siyasa,tattalin arziki,tsaro.Daga cikinsu kuwa akwai ci gaba da aka samu a tsakanin kasashen Korea ta Arewa da kuma Korea ta Kudu na maido da kyakkyawar alaka a tsakaninsu. 

Shugaban Korea ta Arewa Kim Jong-un da takawaransa na Korea ta Kudu Moon Jea-in yayin ganawar da suka yi a kauyen Panmunjom.
Shugaban Korea ta Arewa Kim Jong-un da takawaransa na Korea ta Kudu Moon Jea-in yayin ganawar da suka yi a kauyen Panmunjom. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.