Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Tukur Abdulkadir kan dalilin kafa kasar Isra'ila

Wallafawa ranar:

A yau ne kasar Israela ke shagulgulan cika shekaru 70 da kafuwa, bayan mamaye kasar Falestinu da ta yi a gabas ta tsakiya, mamayen da ya haifar da tashe tashen hankulan da ke ci gaba da haifar da asarar rayukan falastinawan ta harsasan sojin mamayen yahudawa, sakamakon nuna tirjiya da Falestinawan ke ci gaba da yi.To don jin dalilan da suka haifar da kafa kasar, da kuma abubuwan da suka biyo bayan mamayen, Mahaman Salisu Hamisu ya tattauana da Dr Tukur Abdulkadir na jamíar Kaduna a Najeriya ga kuma yadda tattaunawarsu ta kasance.

Wani yanki na birnin Qudus da ake ci gaba da rikici akansa tsakanin Falasdinawa da Yahudawa.
Wani yanki na birnin Qudus da ake ci gaba da rikici akansa tsakanin Falasdinawa da Yahudawa. REUTERS/Ronen Zvulun
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.