Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan harin da Amurka tare da kawayenta suka kai Syria
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:03
Ra'ayoyin masu saurare na yau Litinin tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin bakinku kan harin da Amurka tare da takwarorinta suka kai Syria, bayan da suka zargi gwamnatin shugaba Bashar Al-assad da kai harin makami mai guba kan fararen hula a wajen birnin Damascus.