Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Aliyu kan hare-haren kasashen duniya a Syria

Wallafawa ranar:

Kamar yadda kukaji a cikin labaran duniya, kasashen Amurka da Faransa da Birtaniya sun kai hare-hare a Syria da niyyar lalata wuraren da kasar ke sarrafa makamai masu guba. Wannan hari ya dada jefa fargaba kan yakin da aka kwashe shekaru kusan 8 a fama da shi. A game da wannan maudu'i Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr. Musa Aliyu na Jami’ar Coventry da ke Ingila.

Kasashen duniya sun kaddamar da farmakin gargadi a Syria bisa zargin gwamnatin Assad da yin amfani da makami mi guba kan fararen hula
Kasashen duniya sun kaddamar da farmakin gargadi a Syria bisa zargin gwamnatin Assad da yin amfani da makami mi guba kan fararen hula AFP/Russian Defence Ministry
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.