Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 18/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 18/10 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 18/10 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 18/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 18/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 18/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 18/10 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 18/10 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 18/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya

Rudani a fadar White House ta Amurka

media Shugaba Donald Trump a yayin da yake halartar taro a fadar white house ta Amurk aranar 9, ga watan Afrilu 2018. REUTERS/Kevin Lamarque

Ana cikin rudani a fadar White House ta Amurka bayan da hukumar FBI ta kwace kayan nadar bayanai na dadadden Lauyar shugaba Donald Trupm Micheal Cohen.

Hukumar  leken asirin kasar Amurka FBI, ta ruwaito cewar Michael Cohen ya kasance mai nadar daukacin hirarrakin da yake yi ta Waya tsakaninsa da shugaba Donald Trump, kuma jami'ai a ofishin Lauyan na fargabar cewar da wuya hukumar FBI bata karbe hatta hirarrakin da Cohen ke yi da shugaba Trump ba.

FBI dai ta dade tana bibiyar sakwannin email da Cohen ke aikawa wurare daban daban a wani bangare na binciken yadda ya ke gudanar da harkar neman kudadeensa.

A baya dai an ga yadda ya biya Dalar Amurka Miliyan 1 da dubu 600 ga wata mata ta kamfanin gwajin kyau na Play Boy domin ta fake masa sirrin jima’i da ta yi da babbar mai samar da kudade ta Jam’iyyar Republican kuma makusanciyar shugaba Donald Trump.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure