Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Dangantaka ta kara yin tsami tsakani Rasha da sauran kasashen Turai

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan lokaci yayi bitar halin da ake ciki dangane da ci gaba da takun saka tsakanin Rasha da wasu kasashen nahiyar Turai da ke marawa Birtaniya baya, sakamakon tsamin da dagantakarsu ta yi a dalilin sanya wa wani tsohon dan leken asirinta guba a Salisbury, da ake zargin Rasha na da hannu wajen kai harin. Shirin ya kuma leka Jihar Zamfara a Najeriya, wadda ke fama da hare-haren 'yan bindiga. Akwai kuma sauran manyan labarun da suka auku a makon da ya kare daga sassan duniya.

Shugaban Rasha Vladmir Putin.
Shugaban Rasha Vladmir Putin. Sergei Chirkov/Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.