Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan yadda Amurka ta amince da tattaunawa da Korea ta Arewa

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na yau Litinin tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin bakinku kan yadda shugabannin Amurka Donald Trump da na Korea ta Arewa Kim Jung Un suka amince da ganawa da juna, bayan da Kim din ya amince da dakatar da shirinsa na harhada makaman Nukiliya.

Shirin a yau dai ya baku damar tofa albarkacin baki kan ganawar shugaba Trump na Amurka da takwaransa na Korea ta Arewa Kim Jung Un.
Shirin a yau dai ya baku damar tofa albarkacin baki kan ganawar shugaba Trump na Amurka da takwaransa na Korea ta Arewa Kim Jung Un. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.