Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bikin ranar mata ta Duniya: Kalubalen da wasu mata a Najeriya da Nijar ke fuskanta

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon, kamar yadda aka saba ya yi bitar wasu daga cikin manyan labarun da suka faru ne a duniya. Daga cikin manyan batutuwan da shirin ya yi bita akai, akwai bikin zagayowar 'ranar mata ta duniya' inda shirin ya tattaunawa da wasu daga cikin mata a Najeriya da jamhuriyar Nijar dangane da irin kalubale na cin zarafin da suka fuskanta.

Wasu mata 'yan gudun hijira da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu, yayin tarbar 'yan uwansu da suka iso sansanin 'yan gudun hijira da ke garin Yola, a jihar Adamawa State.
Wasu mata 'yan gudun hijira da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu, yayin tarbar 'yan uwansu da suka iso sansanin 'yan gudun hijira da ke garin Yola, a jihar Adamawa State. REUTERS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.