Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Yau Ake Bukin Ranar Mata Ta Duniya

Wallafawa ranar:

Yau 8 ga watan maris ita ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin mata, inda a kowace shekara rana mai kamar ta yau ake tattauna matsalolin da mata ke fuskanta a sassan duniya.A bana dai, an yi wa ranar take da ‘’Rawar da masu fafutuka ke takawa domin samar da sauyi a rayuwar matar a birane da kauyuka".‘Yar majalisar dattawan Faransa Claudine Lepage, yanzu haka tana ziyara a Najeriya domin gabatar da wata kasida dangane da wannan rana a birnin Lagos, ta kuma bayyana wa Abubakar Issa Dandago sakon da take dauke da shi dangane wannan rana.

Wasu mata kauyawa a kasar Zambia
Wasu mata kauyawa a kasar Zambia rfi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.