Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Halin da ake ciki dangane da sace daliban makarantar mata da ke garin Dapchi

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon, kamar yadda aka saba ya yi bitar wasu daga cikin manyan labarun da suka faru ne a duniya. Daga cikin manyan labaran da shirin ya yi bita akwai halin da ake ciki, a jihar Yobe da ke Najeriya, bayan sace daliban makarantar sakandaren 'yan mata ta Dapchi da ake zargin mayakan Boko Haram ne suka sace su.

Daya daga cikin dakin kwanan daliban makarantar 'yan mata da ke garin Dapchi a jihar Yobe, Najeriya da ake zargin mayakan Boko Haram ne suka sace su.
Daya daga cikin dakin kwanan daliban makarantar 'yan mata da ke garin Dapchi a jihar Yobe, Najeriya da ake zargin mayakan Boko Haram ne suka sace su. RFIhausa/Bilyaminu
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.