Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan ranar Rediyo ta Duniya
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:00
Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na yau tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkanci baki dangane da muhimmanci da Rediyo ke da shi ga arayuwar bil'adama, a dai dai lokacin da Majalisar Dinkin Duniya ta ware kowacce 13 ga watan Fabarairu a matsayin ranar Rediyo ta Duniya.