Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Halin da ake cikin dangane da shari'ar harin ta'addanci 2015 a birnin Paris

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon, kamar yadda aka saba ya yi bitar wasu daga cikin manyan labarun da suka faru ne a duniya. Daga cikin akwai sake gurfanar da Salah AbdeSalam a gaban wata kotun Belgium, wanda ake zargi da taimakawa wajen kai hare-haren ta'addanci a birnin Paris cikin shekarar 2015.

Wasu sojojin kasar Belgium, yayin da suke bayar da tsaro a harabar kotun da ke sauraron shari'ar Salah AbdeSalam da ake zargi da hannu wajen kai hare-haren birnin Paris.
Wasu sojojin kasar Belgium, yayin da suke bayar da tsaro a harabar kotun da ke sauraron shari'ar Salah AbdeSalam da ake zargi da hannu wajen kai hare-haren birnin Paris. REUTERS/Francois Lenoir
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.