Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Waiwaye kan taron shugabannin kasashen nahiyar Afrika

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon, ya yi waiwaye kan kundurorin da taron shugabannin kasashen Afrika suka cimma a taron kungiyar AU da ya gudana a Addis Ababa. Zalika shirin ya sake nazari kan jawabin shugaban Amurka na farko bayan cikar sa shekara daya da darewa shugabancin kasar.

Shugaban kwamitin zartaswa na kungiyar Tarayyar Afrika AU Moussa Faki Mahamat.
Shugaban kwamitin zartaswa na kungiyar Tarayyar Afrika AU Moussa Faki Mahamat. Flickr/CC/Chatham House/©Suzanne Plunkett 2017
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.