Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Abdulkadir Suleiman Muhammad kan taron makomar birnin Kudus a Turkiya

Wallafawa ranar:

Masana daga sassan duniya sun gudanar da wani taron kwanaki biyu a kasar Turkiya kan makomar Birnin Kudus, bayan da Amurka ta bayyana shi a matsayin babban birnin Israila. Dr Abdulkadir Suleiman Muhammed na jami’ar Abuja na daga cikin wadanda suka gabatar da kasidu a wajen taron. Bashir Ibrahim Idris, ya tattauna da shi kan taron, da kuma muhimmancin sa.

Wani sashi na birnin Kudus a yankin Falasdinawa.
Wani sashi na birnin Kudus a yankin Falasdinawa. REUTERS/Ronen Zvulun.
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.