Mu Zagaya Duniya
Faransa za ta hada guiwa da kasashen duniya domin kulla yarjejeniya da za ta amfani juna
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:56
Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan lokacin, kamar yadda aka saba ya yi bitar wasu manyan labaran da suka faru a makon da ya kare. Daga cikin manyan labaran da ke kunshe cikin shirin akwai batun taron tattalin arziki da aka yi a birnin Davos, da taron kasashen tarayyar Afirka a Addis Ababa, da kuma al'amura da suka shafi kasashen Najeriya da Nijar.