Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Korea ta Arewa ta soma tattaunawar sulhu da Korea ta Kudu

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan lokacin, ya yi waiwaye kan ci gaban da aka samu na fara tattaunawar sulhu a tsakanin kasashen Korea ta Arewa da Korea ta Kudu, bayan tsawon lokaci da aka shafe basa jituwa, sakamakon shirin Korea ta Arewa na mallakar makaman nukiliya. Kamar yadda aka saba shirin ya kuma yi bitar wasu manyan labaran da suka faru a makon da ya kare.

Wakilan kasashen Korea ta Arewa da Korea ta Kudu, yayinda suka fara tattaunawar sulhu a kauyen Panmunjom. 9, Janairu, 2018.
Wakilan kasashen Korea ta Arewa da Korea ta Kudu, yayinda suka fara tattaunawar sulhu a kauyen Panmunjom. 9, Janairu, 2018. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.