Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Majalisar Dinkin Duniya ta yi watsi da matsayin Amurka kan birnin Kudus

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon ya yi waiwaye kan muhimman batutuwan da suka faro a makon da ya kare kamar yadda aka saba, inda a wannan karon ya tattauna kan watsin da majalisar dinkin duniya ta yi da matsayin Amurka kan Birnin Kudus. Zalika shirin ya kawo rahoto na musamman kan sakin wakilin sashin Hausa na RFI Ahmed Abba daga tsarewar da hukumomin tsaron Kamaru sukai masa na watanni 29.

Zauren Majalisar Dinkin Duniya, a lokacin da kasashe 128 suka yi taron watsi da matsayin Amurka na maida Birnin Kudus hedikwatar kasar Isra'ila.
Zauren Majalisar Dinkin Duniya, a lokacin da kasashe 128 suka yi taron watsi da matsayin Amurka na maida Birnin Kudus hedikwatar kasar Isra'ila. SPENCER PLATT / GETTY IMAGES NORTH AMERICA / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.