Mu Zagaya Duniya
Majalisar Dinkin Duniya ta yi watsi da matsayin Amurka kan birnin Kudus
Wallafawa ranar:
Kunna - 21:13
Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon ya yi waiwaye kan muhimman batutuwan da suka faro a makon da ya kare kamar yadda aka saba, inda a wannan karon ya tattauna kan watsin da majalisar dinkin duniya ta yi da matsayin Amurka kan Birnin Kudus. Zalika shirin ya kawo rahoto na musamman kan sakin wakilin sashin Hausa na RFI Ahmed Abba daga tsarewar da hukumomin tsaron Kamaru sukai masa na watanni 29.