Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan barazanar Amurka dangane da kada kuri'ar kin amincewa da Qudus

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin ku masu saurare tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin baki kan barazanar da Amurka ta yiwa kasashe mambobin Majalisar Dinkin Duniya kan kuri'ar amincewa ko watsi da matakin Trump na ayyana Qudus a matsayin babban birnin Isra'ila.

Shirin na yau, ya mayar da hankali kan barazanar Amurka kan kasashen da ke shirin kada kuri'ar kin amincewa da matakin Trump dangane da birnin Qudus.
Shirin na yau, ya mayar da hankali kan barazanar Amurka kan kasashen da ke shirin kada kuri'ar kin amincewa da matakin Trump dangane da birnin Qudus. REUTERS/Nacho Doce/File Photo
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.