Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 19/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 19/10 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/10 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/10 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 19/10 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/10 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Ma su garkuwa da Mohammed Dewji a Tanzania sun sallame shi.

Duniya

Erdogan ya nemi kasashe su yi watsi da barazanar Amurka

media Recep Tayyib Erdogan na daga cikin shugabannin kasashen duniya da suka jajirce wajen ganin an yi watsi da matakin Donald Trump na mayar da Qudus babban birnin Isra'ila.. REUTERS/Osman Orsal

Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya yi kira ga kasashe mambobin Majalisar Dinkin Duniya cewa ka da su karaya da barazanar da shugaban Amurka Donald Trump ke musu na datse tallafin da Amurka ke ba su matukar suka kada kuri’ar watsi da ayyana Kudus a matsayin babban birnin Isra’ila.

Kiran na Erdogan na zuwa ne a dai dai lokacin da Majalisar dinkin duniyar ke zaman kada kuri'a game da matakin na Trump.

A cewar Recep Tayyib Erdogan ba dai dai bane kasashen su yi watsi da 'yancin da su ke da shi kawai don tsoron kada Amurkan ta janye wani tallafi da ta ke ba su, ya na mai cewa dama ce a gare su, su amfani da 'yanci da kuma fada ajin da su ke da shi wajen fatali da matakin na Amurka.

A baya-bayan nan ne dai Jakadar Amurka a Majalisar dinkin duniya Nikki Haley ta yi barazar cewa Donald Trump zai dauki mataki kan duk wata kasa da taki amincewa da matakinsa na mayar da Qudus babban birnin Isra'ila.

Turkiyya dai na daga cikin kasashen musulmi na gaba-gaba da suka jajirce wajen ganin an yi watsi da matakin na Amurka kan birnin Qudus.

 

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure